Zuriyar barorin Sulemanu, su neZuriyar Sotai, da zuriyar Hassoferet, da zuriyar FerudaZuriyar Yawala, da zuriyar Darkon, da zuriyar GiddelZuriyar Shefatiya, da zuriyar Hattil, da zuriyar Fokeret-hazzebayim, da zuriyar Ami