Ga lissafin ma'aikatan Haikali da suka komo.Zuriyar Ziha, da zuriyar Hasufa, da zuriyar TabbawotZuriyar Keros, da zuriyar Siyaha, da zuriyar FadonZuriyar Lebana, da zuriyar Hagaba, da zuriyar AkkubZuriyar Hagab, da zuriyar Shamlai, da zuriyar HananZuriyar Giddel, da zuriyar Gahar, da zuriyar RewaiyaZuriyar Rezin,da zuriyar Nekoda, da zuriyar GazamZuriyar Ussa, da zuriyar Faseya, da zuriyar BesaiZuriyar Asna, da Me'uniyawa, da NefushiyawaZuriyar Bakbuk, da zuriyar Hakufa da zuriyar HarhurZuriyar Bazlut, da zuriyar Mehida, da zuriyar HarshaZuriyar Barkos, da zuriyar Sisera, da zuriyar TemaZuriyar Neziya, da zuriyar Hatifa