Ezra 2:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne mutanen da suka bar lardin Babila suka komo Urushalima da Yahuza daga bautar talala da Nebukadnezzar, Sarkin Babila, ya kai su Babila. Kowa ya koma garinsu.

Ezra 2

Ezra 2:1-43-54