Ezra 1:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Jimillar kayayyakin duka, na zinariya da na azurfa, dubu biyar da arbaminya (5,400). Sheshbazzar ya tafi da waɗannan kayayyaki duka tare da kamammun da suka komo daga Babila.

Ezra 1

Ezra 1:2-11