Ezra 10:25-33 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai kuma waɗansu na Isra'ila.Na iyalin Farosh, Ramiya, da Izziya, da Malkiya, da Miyamin, da Ele'azara, da Malkiya, da BenaiyaNa iyalin Elam, Mattaniya, da Zakariya, da Yehiyel, da Abdi, da Yeremot, da IliyaNa iyalin Zattu, Eliyehoyenai, da Eliyashib, da Mattaniya, da Yeremot, da Zabad, da AzizaNa iyalin Bebai, Yehohanan,da Hananiya, da Zabbai, da AtlaiNa iyalin Bani, Meshullam, da Malluki, da Adaya, da Yashub, da Sheyal, da YeremotNa iyalin Fahat-mowab, Adana, da Kelal, da Benaiya, da Ma'aseya, da Mattaniya, da Bezalel, da Binnuyi, da ManassaNa iyalin Harim, Eliyezer, da Isshiya, da Malkiya, da Shemaiya, da Shimeyon, da Biliyaminu, da Malluki, da ShemariyaNa iyalin Hashum, Mattenai, da Mattatta, da Zabad, da Elifelet, da Yeremai, da Manassa, da Shimai

Ezra 10

Ezra 10:11-44