Na iyalin Immer, Hanani, da ZabadiyaNa iyalin Harim, Ma'aseya, da Iliya, da Shemaiya, da Yehiyel, da UzziyaNa iyalin Fashur, Eliyehoyenai, da Ma'aseya, da Isma'ilu, da Netanel, da Yozabad, da ElasaNa Lawiyawa, Yozabad, da Shimai, da Kelaya, wato Kelita, da Fetahiya, da Yahuza, da EliyezerNa mawaƙa, EliyashibNa masu tsaron ƙofa, Shallum, da Telem, da Uri