Ez 8:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Da na duba, sai ga siffa wadda dake da kamannin mutum. Daga kwankwason siffar zuwa ƙasa yana da kamannin wuta, daga kwankwason kuma zuwa sama yana da haske kamar na tagulla.

Ez 8

Ez 8:1-3