Ez 8:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A kan rana ta biyar ga wata na shida a shekara ta shida ta zaman talala, sa'ad da nake zaune a gidana, dattawan Yahuza kuma suna zaune a gabana, sai ikon Ubangiji Allah ya sauka a kaina.

Ez 8

Ez 8:1-4