Ez 5:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama zan aiko miki da masifu na yunwa domin hallakarwa. Zan aiko miki da su don su hallaka ki. Zan kawo miki yunwa mai tsanani, in sa abincinki ya ƙare.

Ez 5

Ez 5:10-17