Ez 5:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“‘Za ki zama abin zargi, da abin ba'a, da abin faɗaka, da abin tsoro ga al'ummai da suke kewaye da ke sa'ad da na hukunta ki da zarin fushina, ni Ubangiji na faɗa.

Ez 5

Ez 5:7-17