Ez 44:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “Ba wani baƙo marar imani da marar kaciya, daga cikin dukan baƙin da suke cikin jama'ata Isra'ila da zai shiga wurina mai tsarki.

Ez 44

Ez 44:5-13