Ez 44:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Amma Lawiyawa waɗanda suka yi nisa da ni, suka rabu da ni, suna bin gumakansu, sa'ad da mutanen Isra'ila suka karkata, za su ɗauki alhakin muguntarsu.

Ez 44

Ez 44:3-18