Ez 41:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya kuma auna ɗaki na ƙurewar ciki, tsawonsa kamu ashirin ne, faɗinsa kuma kamu ashirin. Sai ya ce mini, “Wannan shi ne Wuri Mafi Tsarki.”

Ez 41

Ez 41:2-13