Ez 41:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya shiga ɗaki na can ciki, ya auna madogaran ƙofar, ya sami kamu biyu biyu. Tsayin ƙofar kuma kamu shida ne. Faɗin ƙofar kamu bakwai ne.

Ez 41

Ez 41:1-5