Ez 40:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan ya auna shirayin bakin ƙofar kamu takwas ne. Sai kuma ya auna ginshiƙan shirayin kamu biyu ne. Shirayin ƙofar yana fuskantar ciki.

Ez 40

Ez 40:4-18