Ez 40:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Akwai ɗakuna uku na 'yan tsaro a kowane gefe na ƙofar gabas, girmansu iri ɗaya ne. Ginshiƙansu kuma girmansu ɗaya ne.

Ez 40

Ez 40:2-13