Ez 40:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ranar goma ga wata na farko a shekara ta ashirin da biyar ta zamanmu a bautar talala, a shekara ta goma sha huɗu da cin birnin, ikon Ubangiji ya sauko a kaina.

Ez 40

Ez 40:1-2