Ez 39:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba kuma zan ƙara kawar da fuskata daga gare su ba, sa'ad da na saukar da Ruhuna a kan jama'ar Isra'ila, ni Ubangiji na faɗa.”

Ez 39

Ez 39:19-29