Ez 39:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan nuna wa sauran al'umma ni mai tsarki ne ta wurin komo da mutanen Isra'ila daga cikin al'ummai, da ƙasashen al'ummai magabtansu.

Ez 39

Ez 39:24-29