Ez 39:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da suka komo suka zauna lafiya a ƙasarsu, za su manta da abin kunyar da suka yi da dukan ha'incin da suka yi mini. Ba wanda zai ƙara firgita su, ba kuwa mai tsorata su.

Ez 39

Ez 39:21-29