Ez 38:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan hukunta shi da annoba da kuma zub da jini. Zan yi masa ruwa da ƙanƙara, da wuta, da kibritu za a makaka a kansa da rundunarsa, da dukan jama'ar da suke tare da shi.

Ez 38

Ez 38:12-23