Ez 38:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan razana Gog da kowace irin razana, ni Ubangiji Allah na faɗa. Mutanensa za su sassare junansu da takubansu.

Ez 38

Ez 38:13-23