Ez 37:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi annabci kamar yadda ya umarce ni. Da na yi annabcin sai aka ji motsi da girgiza. Sai ƙasusuwan suka harhaɗu da juna, ƙashi ya haɗu da ƙashi a mahaɗinsu.

Ez 37

Ez 37:1-16