Ez 37:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ikon Ubangiji kuwa ya sauko a kaina, Ruhunsa kuma ya fito da ni ya ajiye ni a tsakiyar kwari wanda yake cike da ƙasusuwa.

Ez 37

Ez 37:1-6