Ez 31:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Dukan tsuntsayen sararin sama sun yi sheƙunansu a rassansa,Namomin jeji kuma suka haifi 'ya'yansu ƙarƙashin rassansa.Dukan al'ummai suka zauna ƙarƙashin inuwarsa.

Ez 31

Ez 31:3-16