Ez 31:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya yi tsayi fiye da dukan itatuwan da suke a kurmi,Rassansa suka yi kauri, suka kuma yi tsayi,Saboda isasshen ruwa a lokacin tohonsa.

Ez 31

Ez 31:1-9