Ez 30:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan watsar da Masarawa a cikin sauran al'umma, in warwatsa su a ƙasashen duniya. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji.”

Ez 30

Ez 30:17-26