Ez 30:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan ƙarfafa hannun Sarkin Babila, in sa takobina a hannunsa, amma zan karya hannuwan Fir'auna, zai yi nishi a gaban Sarkin Babila, kamar mutumin da aka yi wa raunin ajali.

Ez 30

Ez 30:22-26