Ez 3:24 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ruhu kuwa ya sauko a kaina, ya ta da ni tsaye. Sai ya yi magana da ni, ya ce, “Ka tafi, ka kulle kanka cikin gida.

Ez 3

Ez 3:18-27