Ez 3:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na tashi na tafi na tsaya a fili, sai ga ɗaukakar Ubangiji a wurin, a tsaye kamar ɗaukakar da na gani a bakin kogin Kebar. Sai na fāɗi rubda ciki.

Ez 3

Ez 3:18-27