Ez 3:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ya ce mini, “Ɗan mutum ka ci abin da aka ba ka. Ka ci wannan littafi, sa'an nan ka tafi ka yi wa mutanen Isra'ila magana.”

Ez 3

Ez 3:1-9