Ez 2:10 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya buɗe littafin a gabana, akwai rubutu ciki da baya. Ba abin da aka rubuta sai maganganun baƙin ciki, da makoki, da kaito.

Ez 2

Ez 2:5-10