Ez 28:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Don haka zan tura baƙi a kanka,Waɗanda suka fi mugunta cikin sauran al'umma.Za su zare takubansu a kan kyakkyawar hikimarka,Za su ɓara darajarka.

Ez 28

Ez 28:1-17