Ez 25:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan mai da Rabba makiyayar raƙuma, in mai da biranen Ammonawa garken awaki da tumaki. Sa'an nan ku sani ni ne Ubangiji Allah.”

Ez 25

Ez 25:1-14