Ez 25:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin haka zan bashe ku abin mallaka ga mutanen gabas. Za su kafa alfarwansu a cikinku, su zauna tare da ku. Za su ci amfanin gonakinku, su sha madararku.

Ez 25

Ez 25:1-8