Ez 25:15 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allah ya ce, “Tun da yake Filistiyawa sun yi sakayya, sun ɗauki fansa da muguwar zuciya da ƙiyayya marar ƙarewa, don su hallakar,

Ez 25

Ez 25:10-16