Ez 24:18-20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Sai na yi magana da mutane da safe, da maraice kuwa matata ta rasu. Kashegari da safe, sai na yi kamar yadda aka umarce ni.

19. Mutane kuwa suka tambaye ni dalilin da ya sa nake yin haka.

20. Sai na ce musu, “Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,

Ez 24