Ez 24:18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na yi magana da mutane da safe, da maraice kuwa matata ta rasu. Kashegari da safe, sai na yi kamar yadda aka umarce ni.

Ez 24

Ez 24:13-21