Ez 24:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi ajiyar zuciya a hankali, kada ka yi makoki saboda matacciyar. Ka naɗa rawaninka, ka sa takalmanka, kada ka ja amawali, kada kuma ka ci abincin masu makoki.”

Ez 24

Ez 24:16-19