Ez 23:45 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma adalai za su yanka musu hukunci irin wanda akan yi wa mata mazinata, da mata masu kisankai, gama su mazinata ne masu kisankai.

Ez 23

Ez 23:36-49