Ez 23:44 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka shiga wurinta kamar yadda akan shiga wurin karuwa. Haka kuwa suka shiga wurin Ohola da Oholiba don su yi zina da su.

Ez 23

Ez 23:38-45