Ez 21:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka faɗa wa Ammonawa, cewa wahayin da suke gani ƙarya ne annabcin da suke yi kuma ƙarya ne. Su mugaye ne, ranar hukuncinsu tana zuwa. Za a sare wuyansu da takobi.

Ez 21

Ez 21:25-32