“Kai ɗan mutum, ka yi annabci, ka ce, ga abin da Ubangiji Allah ya ce a kan Ammonawa, da a kan zarginsu.‘An zare takobi don kashe-kashe,An goge shi don ya yi sheƙi kamar walƙiya!