Ez 20:42 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na kawo ku ƙasar Isra'ila, ƙasar da na rantse zan ba kakanninku.

Ez 20

Ez 20:32-49