Ez 20:41 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zan karɓe ku kamar turare mai ƙanshi sa'ad da na fisshe ku daga cikin sauran mutane, na tattaro ku daga ƙasashen da aka warwatsa ku. Zan nuna tsarkina a cikinku a idon sauran al'umma.

Ez 20

Ez 20:35-42