Ez 2:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Su mutane ne marasa kunya, masu taurinkai. Ga shi kuwa, na aike ka gare su, ka ce musu, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Runduna ya faɗa.’

Ez 2

Ez 2:3-6