Ez 2:3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ya ce mini, “Ɗan mutum na aike ka zuwa wurin jama'ar Isra'ila, al'umma mai tayarwa, waɗanda suka tayar mini. Su da ubanninsu suna yi ta yi mini laifi har yau.

Ez 2

Ez 2:1-9