Ez 18:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka ni Ubangiji Allah zan hukunta ku, ku mutanen Isra'ila, kowa gwargwadon ayyukansa. Ku tuba, ku bar laifofinku domin kada su zama muku dalilin halaka.

Ez 18

Ez 18:24-32