Ez 18:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma mutanen Isra'ila suna cewa hanyar Ubangiji ba daidai ba ce. Ya mutanen Isra'ila, hanyata ba daidai ba ce? Ashe, ba hanyarku ce ba daidai ba?

Ez 18

Ez 18:24-32