Ez 17:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Domin haka ni Ubangiji Allah, na ce, hakika zan nemi hakkin rantsuwar da ya yi mini, da alkawarin da ya yi mini, waɗanda bai cika ba.

Ez 17

Ez 17:16-24